text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
allah shi zai hukunta jonathan da obasanjo kan barnar da sukaiwa najeriya buhari
|
19 kafanchan kaduna state college of education gidan waya kafanchan kaduna state
|
29 zaria golden height comprehensive school jushin waje sabon gari zaria kaduna state
|
3 birninkebbi mltech nigeria limited nagari college birninkebbi
|
10 lafia federal university lafia lafia nasarawa state
|
13 lafia nasarawa state polythecnic lafia ombi 1 jos road lafia nasarawa state
|
5 jos aliman schoolno 3 dogon dutse jos
|
mece ce manufar hareharen amurka a libya
|
an dakatar da wannan shafin mun koma zuwa parstoday hausa
|
shafin farko
|
babban labari
|
ma'aikatanmu
|
iran a mako
|
amnesty int ta bukaci sojoji su yi bayani kan kisan gilla a zaria
|
ganawar shugaba buhari na najeriya da xi jinping na china
|
bin kadun cin zarafin musulmin turai ta hanyar doka
|
babban mai bayar da fatawa a quds ya gargadi yahudawan isra'ila
|
kasashen kongo da burundi sun sanar da shirin aiki tare don fada da 'yan tawaye
|
unicef ana samun karuwar masu kunar bakin wake tsakanin yara a yammacin afirka
|
jagora ya ja kunnen kasashen turai saboda goyon bayan ta'addanci da wasunsu suke yi
|
shugaba ruhani akwai bukatar aiki tare wajen fada da ta'addanci
|
majalisar dinkin duniya ta yi gargadi kan bullar masifar cuta a kasar afrika ta tsakiya
|
a ranar jumaa da ta gabata ce jiragen yakin amurka suka kaddamar da wasu harehare kan birnin sabrata na kasar libya inda suka kasha wasu daga cikin mayakan kungiyar daesh (isis) da suka kwace iko da birnin
|
wadannan harehare na amurka dai sun zo ne a matsayin wani riga malam masallaci a shirin da kasashen turai suke da shi na kaddamar da hari kan kasar libya da sunan yaki da kungiyar daesh wadda ta mamaye wasu daga cikin yankunan gabashin kasar libya da suka hada da wasu yankuna da suke da arzikin danyen man fetur da iskar gas
|
sai dai abin tambaya a nan shi ne mene ne dalilin da yasa hareharen na amurka suka takaita kawai a kan sabrata alhali kuwa akwai wasu wuraren da daesh ta kame tun fiye da shekara guda da ta gabata musamman birnin sirte wanda shi ne birni na uku a kasar libya bayan tripoli da benghazi wanda kuma nan mahaifar tsohon jagoran kasar marigayi kanar gaddafi
|
wadanda suke da cikakkiyar masaniya kan abin da yake faruwa a kasar libya suna bayyana cewa yan taaddan da suke rike da birnin sabrata sun hada har da wadanda amurka take zargi da kai harehare kan ofishin jakadancinta a benghazi tare da kashe jakadanta chris stevens a cikin watan mayun 2012
|
wannan ya sanya wasu masana yin shakku kan manufar amurka ta kai hareharen riga malam masallaci a kan birnin sabrata inda suke ganin cewa hakan ba shi da wata alaka da yaki da kungiyar isis domin kuwa da haka ne to da ya kamata amurka ta fara kai hari ne kan birnin sirte wanda ya zama babbar tungar yan taaddan isis a kasar ta libya
|
a kan haka masu wanann raayi ke ganin cewa manufar kai harin ita ce daukar fansa kan kisan amurkawan da aka yi da suka hada da jakadan amurka a shekara ta 2012 ba murkushe isis ko tabbatar da tsaro kan iyakokin kasar libya da tunisia ba kamar yadda amurka ta shelanta
|
ko shakka babu kafa kungiyoyin yan taadda ta hanyar yin amfani da kasashe da suke yada akidar nan ta kafirta musulmi tare da rarraba kansu da kuma hada su fadacefadace saboda banbancin fahimta babbar manufar hakan ita ce tarwatsa kasashen musulmi tare da raunana su domin kuwa wadannan kuniyoyi na yan taadda dukkanin ayyukansu sun kare ne a kan kasashen musulmi kamar yadda kuma hakan ya zama wata hanya mafi sauki wajen bata sunan musulunci da musulmi a idon duniya babban abin takaicin shi ne yadda kasashen da suka fi kowa zakewa wajen bayyana kansu a matsayin jagororn musulmi a duniya suka zama kuma su ne kan gaba wajen aiwatar da wannan bakar manufa ta makiya musulunci a duniya da yin amfani da kudaden man fetur da suke sayarwa domin kawai su dadawa amurka da sauran kasashen yammacin turai
|
wakilin mdd a kasar libiya ya ce kuskure ne daukan matakin soji kan kasar ta libiya
|
kasar amurka ta yi gargadi kan kara yawaitar 'yan ta'addan da'ish a kasar libiya
|
libya khalifa ghweil ya ce ba zai fice daga tripoli ba
|
dauki ba dadi a garin benghazi na kasar libiya ya jikkata sojojin gwamnati da dama
|
'yan tawayen kasar libya sun mika mulki ga sabuwar gwamnatin kasar
|
more in this category « zaben majalisar shawarar musulunci a iran hadin gwiwan saudiyyaisra'ila da nufin kifar da gwamnatin siriya »
|
komkun san na (347) 11 ga watan esfand shekara ta 1394 hijirta shamsia 20160228 yau talata 10 ga watan esfand shekara ta 1394 hijira shamsia wacce ta yindai dai da 29jamada ula1437 hijira kamaria
|
mene ne ra'ayinka kan katse shiryeshiryen gidajen talabijin na iran da kasashen yammaci suka yi
|
wani bangare ne na makircinsu kan iran wani kokari ne na rufe muryar gaskiya saboda rage kaifin tasirin tashoshin ne kasashen yammacin suna da hakkin yin hakan
|
16 aliyu dr abdullahi
|
1 abdullahi alh sarki
|
2 abubakar alh ibrahim magaji
|
allophycocyanin (apc)
|
aisha san aisha sun &
|
gouverneur rabi'u musa kwankwaso
|
ba da bis ba da boom
|
kicebushin ( @kicebushin )
|
kauhanyo 6 ba ba shwile ba kai
|
8 ki bomañi ba ba ka busa ni jesu
|
9 ki ba bakai ba ba ka busa ni jesu mi mulimu na kalile lili ku ba keta
|
url wwwadoggacom
|
name idan
|
man shinyan萬善仁
|
shugaban kasa ya isa birnin london
|
a yammacin jiya ne shugaban kasa muhammadu buhari ya sauka a birnin london na kasar ingila
|
shugaban ya tashi daga filin jirgin sauka da tashi na nnamdi azikiwe dake abuja da misalin karfe 4 na yamma sannan kuma ya isa kasar ingila da karfe 10 na daren jiya
|
a na sa ran dai muhammadu buhari zai gana da firime ministar kasar therasa may da kuma wasu yan kasar nan mazauna kasar ingila
|
shugaban kasa zai kuma halarci taron rainon kasashen ingila a ranar 18 ga watannan wanda zai gabatar da jawabinsa yayin taron
|
haka zalika muhammadu buhari zai kuma gana da shugaban kamfanin main a royal dutch plcda na kamfanin shell domin zuba jarin biliyan 15 a fannin man kasar nan
|
bechi united za ta barje gumi da dambare emirate a wasan karshe ranar lahadi
|
wani likita a nan kano ya yi kira ga alumma da su rinka ziyartar aasibiti don duba lafiyar idanun su a kan lokaci
|
babban limanin masallacin madina ya ja hankalin alumma dangane da matsalolin da mutuwar aure ke haifarwa
|
copyright © 2018 dala fm dala fm ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba
|
masoya buhari sun yi tir da kalaman trump mujallarmu
|
ilimantar da al'ummar mu
|
shafin farko
|
kiwon lafiya
|
masoya buhari sun yi tir da kalaman trump
|
sanarwar ta kara da cewa shugaban amurkan ya saba yin kalaman batanci kan wasu shugabannin kasashen duniya
|
mun san ba sabon abu ba ne cewa shugaba trump na yi wa shugabannin duniya rashin mutunci kalamansa kan firai ministan canada justin trudeau inda ya bayyana shi da mai sanyisanyi
|
ya taba bayyana wani mataki da shugabar jamus angela merkel ta dauka a matsayin na rashin hankali ko kuma sakon twitter da ya yi kan theresa may ta birtaniya da kuma kalaman da aka ce ya yi bayan ya gana da shugaba buhari
|
jaridar financial times ta burtaniya ce tabwallafa labarin da ke cewa shugaba trump ya bayyana shugaba buhari a matsayin mutum mara kuzari
|
sai dai fadar shugaban najeriya ta ce ba za ta ce uffan ba kan kalaman da aka ambato shugaban amurka donald trump ya yi a kansa
|
kakakin shugaban kasar mr femi adesina ya gaya wa bbc cewa ba za su ce uffan a kan batun ba saboda ba shi da tushe bare makama
|
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
|
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
|
domin kallon videos namu masu kayatarwa
|
shiga mujallarmu youtube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
|
tags labarai siyasa
|
danna nan idan kana neman bidiyon hausa masu ilimantar wa da nishadantarwa musamman na zamantakewa tsaknin ma'aurata
|
5196 daga lalaine basa
|
3 y a u ■ ■
|
kamu kai ( @kamukaivskevinvandelsen )
|