davidschulte/ESM_hausa_voa_topics_default
Updated
•
8
news_title
stringlengths 18
125
| label
class label 5
classes |
---|---|
Atiku Abubakar Ya Kada Kuri'arsa A Jimeta A Jihar Adamawa | 3Politics
|
Kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya | 1Health
|
Afghanistan: Masu Fashin Baki Sun Nuna Shakku Kan Yiwuwar Kulla Yarjejeniya | 4World
|
Gwamnatin Kaduna Ta Gindaya Sharuddan Jinyar El-Zakzaky | 2Nigeria
|
An Fara Yi Wa Jami’an Tsaron Najeriya Binciken Kwakwalwa | 2Nigeria
|
Amurka ta saka Koriya ta Arewa cikin kasashen dake taimakawa ta'addanci | 4World
|
Sinadarin Vitamin C Na Cikin Dillalen Kashe Tarin Fuka | 1Health
|
Ana kara samun yara dauke da cutar shan inna a Najeriya | 1Health
|
Mai Yiwuwa Shugaban ISIS Na Da Rai | 4World
|
An Bullo da Wani Shiri na Talafawa Mata Masu Juna Biyu a Jihar Bauchi | 1Health
|
Kamfanin Pfizer Ya Fara Biyan Diyya A Kano | 1Health
|
Gwamnatin Tarayya taci alwashin shawo kan yaduwar zazzabin lassa | 1Health
|
Hukumar Zaben Nigeria Ta Kara Wa'adin Yin Rajista Zuwa Karshen Wata | 3Politics
|
Kisan Wani Matashi ya Janyo Takaddama da 'Yan Kwastam a Nijer | 0Africa
|
Masanan Lafiya Sun Shawarci ‘Yan Nigeriya Su Yi gwajin Ciwon Suga Lokaci Lokaci | 1Health
|
Hira da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara a Nijar Kashi na Daya | 1Health
|
Gwamna Rotimi Amaechi Zai Gana Da Bill Gates | 1Health
|
Matsalar Sufuri a Babban Birnin Tarayya Abuja | 2Nigeria
|
An Kai Hari A Wata Makarantar Mata A Jihar Zamfara | 2Nigeria
|
Buhari Ya Bayyana Makudan Kudaden Da Ake Sacewa Kasashen Afirka | 0Africa
|
Gobe Lahadi za a fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa a birnin Washinton | 1Health
|
Ganduje Na Neman Ja'afar Ya Biya Shi Diyyar Biliyan 3 | 3Politics
|
Kotu Ta Amince INEC Ta Ba Atiku Damar Duba Takardun Zabe | 3Politics
|
Nijar: An Kammala Taron Tsoffin Shugabannin Afirka | 0Africa
|
VOA Ta Kaddamar da Sabon Bidiyo Akan Illar Ta’addancin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya | 4World
|
Sai An Tashi Tsaye Wajen Yakar Ta'addanci A Kasashen Afrika | 0Africa
|
Rikicin Tiv-Jukun Na Damu Na – Buhari | 2Nigeria
|
Mata Masu Zaman Kan Su A Abuja Sun Zargi 'Yan Sanda Da Yi Mu Su Fyade | 2Nigeria
|
Yar Najeriya Na 'Daya Daga Cikin Mata Hudu Da Aka Karrama a Duniya | 4World
|
An Baiwa Gwamnatin Kano Shawarar Dakatar Da Sarki Sanusi Lamido Sanusi | 2Nigeria
|
Buhari Ya Yi Magana Da Mahaifiyar Leah Sharibu Karon Farko | 3Politics
|
Boris Johnson: Ya Zamo Sabon Shugaban Jam'iyyar Mazan Jiya | 4World
|
Manyan Malaman Islama Na Najeriya Sun Bayyana Goyon Baya Ga Yaki Da Polio | 1Health
|
Ministan Harkokin Noman Najeriya Ya Koka Akan Ingancin Irin Shuka a Najeriya | 2Nigeria
|
Simon Lalong Ya Yi Alkawarin Kawo Sauyi A Jihar Filato | 3Politics
|
An Kafa Kotu Ta Musamman Da Za Ta Binciki Jami'an Soji 21 | 2Nigeria
|
Karin Bayanin Kafa Dokar Hana Fita a Gombe | 2Nigeria
|
Gwamnan Jihar Filato Ya Bayar Da Tabbacin Lashe Zaben Jihar | 3Politics
|
Masanan Lafiya Sun Kiyaye Ranar Cutar Ciwon Hakarkari ta Duniya | 1Health
|
Hukumar DPR Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Na Bugi | 2Nigeria
|
An Sake Jan Damarar Yaki Da Polio A Jihar Bauchi | 1Health
|
An Rabama Sama da Mutane Miliyan Biyu Ragar Gidan Sauro a Jihar Naija | 1Health
|
Dole A Ba Kananan Hukumomi Kudaden Su Kai Tsaye | 3Politics
|
Shin Muhawarar 'Yan takara Na Yin Tasiri a Siyasar Najeriya? | 3Politics
|
Shugaban Amurka Na Shirin Kiran Iyalan Sojojin da Aka Kashe a Nijar | 4World
|
An Gudanar Da taron Tunkarar Sauyin Yanayi A Yamai, Nijer | 0Africa
|
Kada Ku Yarda Ku Shiga Bangar Siyasa: Amina Titi Atiku Abubakar | 3Politics
|
Wani Tsohon Maganin Maleriya Da Aka So Daina Amfani Da Shi Ya Sake Samun Farin Jini | 1Health
|
Zamfara Na Samun Koma Baya A Sulhunta Da ‘Yan Bindiga | 2Nigeria
|
An Ceto Bakin Haure 211 Daga Tekun Libya | 0Africa
|
Matasan Arewa Sun Yi Tir Da Matakan Hukumomin Lagos Da Rivers | 2Nigeria
|
Yan Keke Napepe Sun Fara Yajin Aikin Gama-gari A Jihar Adamawa | 2Nigeria
|
Taliban Sun Hallaka Dakarun Afghanistan 40 | 4World
|
Jami’an Tsaron Farin Kaya Na Tantance Sakon Sautin Leah Sharibu | 2Nigeria
|
Kwararru sun bayyana damuwa game da sabon maganin yaki da cutar kanjamau | 1Health
|
An Tilasta Wa Mazauna Gabar Kogin Binuwai Barin Gidajen Su | 2Nigeria
|
Malaman Makarantun Gaba Da Sakandare Sun Shiga Yajin Aiki A Jihar Naija | 2Nigeria
|
Majalisar Dattijan Najeriya ta amince da dokar zabe | 3Politics
|
Al'ummar Kasar Yigoslabiya Zasu Kada Kuri'ar Raba Gardama | 4World
|
Shin Matsalar Da Kudin Lira Na Turkiyya Ke Fuskanta Za Ta Iya Shafar Naira? | 4World
|
Daliban Jami'o'in Najeriya Sun Koka Kan Yajin Aikin Malamai | 2Nigeria
|
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun Samu Taimako A Taraba | 2Nigeria
|
Wasu Jiragen Ruwa Biyu Sun Kone A Kogin Oman | 4World
|
Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa | 0Africa
|
Sikari Ke Kawo Ciwon Zuciya, Ba Man Kitse Ba | 1Health
|
Yara Miliyan 230 Basu Taba Samun Rejistar Haihuwa Ba | 1Health
|
Fursunoni 40 Suka Halaka A Fadacefadacen Da Barke A Kasar Brazil | 4World
|
Asusun yaki da kanjamau, zazzabin cizon sauro da tarin fuka ya sami tallafi | 1Health
|
Taron AU Ya Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | 0Africa
|
Abin Da Ya Sa Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Shugaban Kasa | 3Politics
|
Sai An Hada Kai Za a Iya Tabbatar da Kawar da Polio | 1Health
|
Indimi Ya Sake Ginawa ‘Yan Gudun Hijara Gidaje 100 | 2Nigeria
|
Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon Tace ISIS Ce ta Kai Harin Jamhiriyar Nijar | 4World
|
An Yi Watanni ba a Samu Bullar Polio a Jihar Borno Ba | 1Health
|
Bawumia: Matasan Ghana Kada Ku Bari 'Yan Siyasa Suyi Amfani Da Ku | 0Africa
|
Ayyuka Sun Tsaya Cik A Kano Sanadiyar Yajin Aikin Ma’aikata | 2Nigeria
|
Kungiyar Myetti Allah Tace Bata Shiga Harkokin Siyasar Najeriya | 2Nigeria
|
Afghanistan: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Da Raunata Wasu | 4World
|
Sarkin Kano Ya Yi Kira A Kwantar Da Hankali Yayin Jiran Kammala Zabuka | 3Politics
|
FBI Ta Bankado Wata Babbar Harkar Damfara Ta 'Yan Najeriya | 4World
|
Amurka Ta Kama Wani Dan Leken Asirin China | 4World
|
Rikicin Jukun/Tiv: Buhari Ya Nemi a Kai Zuciya Nesa | 2Nigeria
|
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karyata Zargin Da Ake Masa | 3Politics
|
Hukumar Zaben Nigeria, INEC, Na Bukatar Naira Biliyan 189 | 3Politics
|
Maganin Kashe Kaifin Cutar SIDA Mai Suna Truvada Ya Nuna Alamun Yin Rigakafin kamuwa Da Cutar | 1Health
|
Har Yanzu Jihar Kano Ba Ta Da Mataimakin Gwamna | 3Politics
|
Najeriya: Akwai Bukatar Tunawa Da Mata a Sabuwar Gwamnatin Buhari | 3Politics
|
Wasu Kasashe 8 Na Duniya Zasu Fuskaci Matsalar Shigowa Amurka | 4World
|
John Kerry Yayi Tur Da Matakin Da Trump Ya Dauka Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran. | 4World
|
Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram | 0Africa
|
China Da Amurka Sun Kasa Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | 4World
|
Mutum 5 Sun Mutu a Sabuwar Zanga Zangar Sudan | 0Africa
|
Yan Fashi Sun Kashe 'Yan Sanda 6 A Garin Akwanga A Nasarawa | 2Nigeria
|
An Fayyace Ma Sabbin Ministocin Najeriya Ma'aikatunsu | 3Politics
|
Karo Na Biyu Karamin Yaro Ya Mutu A Tsare Kan Iyakar Amurka | 4World
|
Dan Asalin Liberia da Ya Zo Amurka Gudun Hijira Ya Zama Magajin Garin Helena a Jihar Montana, Amurka | 4World
|
Ana sa ran mahaukaciyar guguwar teku ta Maria zata ratsa a Martinique da kuma Dominica | 4World
|
Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga 'Yan Najeriya | 4World
|
Masu Kudi Sun Tallafa a Yaki Da Sauyin Yanayi a Yankin Sahel | 0Africa
|
An Yi Gwanjon Motocin Kawa Na dan Shugaban Equatorial Guinea | 0Africa
|
A news headline topic classification dataset, similar to AG-news, for Hausa. The news headlines were collected from VOA Hausa.
[More Information Needed]
Hausa (ISO 639-1: ha)
An instance consists of a news title sentence and the corresponding topic label.
news_title
: A news title label
: The label describing the topic of the news title. Can be one of the following classes: Nigeria, Africa, World, Health or Politics.[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
[More Information Needed]
Thanks to @michael-aloys for adding this dataset.